18 Nuwamba 2016 - 12:54
gwamnatin Kaduna ta rusa makarantar Fudiyyah na Zariya a jiya Alhamis

A ci gaba da hare haren da gwamnatin Kaduna ke kaiwa Harkar Musulunci a Nigeria karkashin jagorancin Sheikh Ibraheem Yaqoub El-Zakzaky a jiya Alhamis 17 ga watan Nuwamba 2016 ne suka turo motar Rusau ta rusa makarantar Fudiyyah dake Babban Dodo Zariya,

fodiyyah

fodiyyah

fodiyyah

fodiyyah

fodiyyah

fodiyyah

fodiyyah